Assiyasah Asshar’iyyah

Release Date: December 16, 2012

0 Comments | Categories:

Wannan shafi shine shafin da za a samu karatun Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi (Allah Ya tsareshi) na littafin Siyasa a Shari’ar Musulunci wanda babban Malamin Addinin Musulunci Ibn Taymiyya ya rubuta kimanin shekaru dari shida da suka wuce.

A cikin wannan littafin Shiekhul Islam Ibn Taymiyya ya yi bayanin cikakken a kan yadda ake shugabantar Al’umma da kuma yadda ake son mabiya su bi shugaba. Yayi magana a kan abin da ake bukata a gurin kowane shugaba da ya kasance ya mallaki abubuwa guda biyu, karfi da kuma amana.

Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi (Allah ya kareshi) ya na gabatar da karatun Siyasa Shar’iyya a kowace ranar Lahadi bayan Sallar La’asar wato misalin karfe 4:15 zuwa 5:15 na yamma. Kuma a halin da muke ciki ba a sami ranar da aka yi fashin karatu ba. Da fatan abubuwan da ake saurara za su amfanar da mu. Shi kuma Malam Allah ubangiji ya saka masa da mafificin alkairi, ya tsare rayuwarsa da imaninsa, ya daukaka addinin musulunci da musulmai baki daya, ya kuma kaskantar da kafirci da kafirai baki daya.

Album Tracks

 • Siyasa Shar'iyya (Day 1)

 •  Download Lyrics
 • Siyasa Shar'iyya (Day 2)

 •  Download Lyrics
 • Siyasa Shar'iyya (Day 3)

 •  Download Lyrics
 • Siyasa Shar'iyya (Day 4)

 •  Download Lyrics
 • Siyasa Shar'iyya (Day 5)

 •  Download Lyrics
 • Siyasa Shar'iyya (Day 6)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 7)

 •  Download Lyrics
 • Siyasa Shar'iyya (Day 8)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 9)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 10)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 11)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 12)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 13)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 14)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 15)

 •  Download
 • Siyasa Sha'iyyah (Day 16)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 17)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 18)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 19)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 20)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 21)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 22)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 23)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 25)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 26)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 29)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 30)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 31)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 32)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyya (Day 33)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 24)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 35)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 36)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 37)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyan (Day 38)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 39)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 40)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 41)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 42)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 43)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyah (Day 44)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 45)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 46)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 47)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 48)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 49)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 50)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 51)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 52)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 53)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 54)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 55)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 56)

 •  Download
 • Siyasa Shar'iyyah (Day 57)

 •  Download